My simple samosa by salma.s.Adam.
You can cook My simple samosa by salma.s.Adam using 10 ingredients and 17 steps. Here is how you achieve it.
Ingredients of My simple samosa by salma.s.Adam
- Prepare 2 cups of Flour.
- You need 1 of Egg.
- Prepare of Salt.
- Prepare of Veg oil.
- You need of Mince meat.
- It's of Corrot.
- You need of Onions.
- You need of Maggi.
- It's of Curry..
- It's of Sweet pepper.
My simple samosa by salma.s.Adam step by step
- Zaki xuba flour a bowl kisa 2 spoon na mai ki juya sosai kisa salt kadan ki juya ki fasa kwai ki zuba ki mutsutsike kisa ruwa kadan ki making soft dough.....
- Zaki xuba mince meat dinki a pot kisa ruwa kisa ginger white pepper nd black pepper kisa maggi d salt kadan ki barshi y dahu sosai... idan y dahu kuma y kusa tsane ruwan jikinsa sai ki zuba albasa da sweet pepper Wanda kika yayyanka kanana ki gurxa carrot ki zuba kidan juya kadan sai ki sauke.....
- Zaki murza kwabin ki kmar hka.
- Sai ki daura Akan samosa cutter dinki kmar hka.
- Zaki kwaba flour d ruwa tadanyi kauri xaki Iya sa cornflour idan kina dashi idan babu ki kwaba hka sai ki shafa a gefe kwabin sboda kada y bude a wajan soya kmar hka.
- Sai ki xuba hadin naman ki kmar hka.
- Sai rufe kmar haka.
- Gashi na rufe.
- Sai ki cire flour d ta fitue kmar hka.
- Sai ki bude.
- Gashi y baki samosa.
- Gashi.
- Sai kisa mai a pan idan yayi zafi sai ki xuba albasa idan ta soyu sai ki xuba samosa ki rage wuta ta soyu kmar hka.
- Gashi tayi.
- Enjoy.
- Served with hot tea or drinks.
- @ful@rny"ss kitchen.